Shulamit Nadler ( Hebrew: שולמית נדלר‎ , 1923-2016) fitacciyar ƙwararriyar ƙirar zamani ce ta Isra'ila wacce aka fi sani da zanen ɗakin karatu na ƙasa na Isra'ila.

Shulamit Nadler
Rayuwa
Haihuwa Tel Abib, 16 ga Augusta, 1923
ƙasa Isra'ila
Mutuwa Tel Abib, 27 ga Augusta, 2016
Makwanci Old Cemetery of Herzliya (en) Fassara
Karatu
Makaranta Technion – Israel Institute of Technology (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane
shulamit
Wajan aiki Shulamit Nadler

Shulamit Knibski Hebrew: שולמית קָניֶבסקי‎An haife ta cikin Tel Aviv a ranar sha shida ga watan 16 Agusta, shekara 1923, ga Rahila da Yitzhak Kanev .

Knibski ta horar a Technion karkashin Zeev Rechter ; Ita ce mace ta biyu da ta kammala digirin gine-gine a makarantar. A Technion, ta sadu da Michael Nadler ( Hebrew: מיכאל נדלר‎), wanda ya zama mijinta kuma abokin aikin gine-gine na dadewa bayan kammala karatunta. [1]

A cikin shekara 1970, Nadler ta lashe kyautar Rokach .

Shulamit Nadler ta rasu a cikin shekara ta 2016 tana da shekaru 93 a duniya.

  • Beit Sokolov, Tel Aviv, shekara 1948
  • Bankin noma na Isra'ila ( Hebrew: בנק החקלאות לישראל‎), Tel Aviv, shekara 1925
  • National Library of Israel, Jerusalem, shekara 1956
  • Gidan wasan kwaikwayo na Jerusalem, Jerusalem, wanda aka tsara shekara 1958
  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
  NODES