Tarayyar Turai (EU) hukumar siyasa da tattalin arziƙi ne wanda ta ƙunshi ƙasashe arba'in da takwas da sun zama mamabobinta wanda ƙasashen na samuwa a nahiyar Turai. Tana da yawan fili kilomita 4,324,782; tana da kimanin yawan jamaá fiye da miliyen dari biyar da goma (510 million). Tarayyar Turai ta kafa kasuwa na ciki guda daidaitacciya ta amfani da tsarin dokoki da kuma ke jagorantar 'KƘasashen da ke mambobin wannan Tarayyar. Manufoffin Tarayyar ta nufa ýancin tafiye-tafiyen jamaá, kaya, aikace-aikace da kuma kudi tsakanin wannan Kasuwar ciki, da kuma kafa dokar adalci da harkokin gida da tsaren manufan kasuwancin, aikin noma, kasuwancin kifi da cingaban yankin. Tsakanin yankin Shengen, an kawas da ikon fasfo. An kafa hukumar kuɗi a shekara ta 1999 sai ta kafu da karfi a shekara ta 2002 da mambobin tarayyar Turai 19 wanda tana amfani da kudin Turai.

Tarayyar Turai
Anthem of Europe (en) Fassara
Обединен в многообразието, Ujedinjeni u različitosti, Jednotná v rozmanitosti, Forenet i mangfoldighed, In verscheidenheid verenigd, United in diversity, Ühinenud mitmekesisuses, Moninaisuudessaan yhtenäinen, Unie dans la diversité, In Vielfalt geeint, Ενωμένοι στην πολυμορφία, Egység a sokféleségben, Aontaithe san éagsúlacht, Unita nella diversità, Vienota dažādībā, Suvienijusi įvairovę, Magħquda fid-diversità, Zjednoczona w różnorodności, Unida na diversidade, Uniţi în diversitate, Zjednotení v rozmanitosti, Združena v raznolikosti, Unida en la diversidad, Förenade i mångfalden, Единство в многообразии, Єдність у різноманітті, In varietate concordia, Unii inte ła diversità, Units en la diversitat da Unuiĝintaj en diverseco
Bayanai
Suna a hukumance
Европейски съюз, Evropská unie, Den Europæiske Union, Europäische Union, Ευρωπαϊκή Ένωση, European Union, Unión Europea, Euroopa Liit, Euroopan unioni, Union européenne, An tAontas Eorpach, Europska unija, Európai Unió, Unione europea, Europos Sąjunga, Eiropas Savienība, Unjoni Ewropea, Europese Unie, Unia Europejska, União Europeia, Uniunea Europeană, Európska únia, Evropska unija, Europeiska unionen, Union Eoropea da Eŭropa Unio
Gajeren suna EU, EU, UE, UE, EU, UE, 🇪🇺, ЕС, ЄС, UE, EL, EU, EU, EU, UE, UE, UE, 欧盟, 歐盟 da EU
Iri regional organization (en) Fassara, political economic union (en) Fassara, supranational union (en) Fassara da confederation (en) Fassara
Ƙasa internationality (en) Fassara
Aiki
Mamba na European Economic Area (en) Fassara, Kungiyar Kasuwanci ta Duniya, G20 (mul) Fassara, Quartet on the Middle East (en) Fassara, ASEAN Regional Forum (en) Fassara, Australia Group (en) Fassara, Eurocontrol (en) Fassara da European Air Transport Command (en) Fassara
Bangare na European Economic Area (en) Fassara
Ƙaramar kamfani na
Mulki
Hedkwata City of Brussels (en) Fassara, Birnin Luxembourg da Strasbourg
Subdivisions
external border of the European Union (en) Fassara
Beljik
1 ga Janairu, 1958 -
Faransa
1 ga Janairu, 1958 -
Holand
1 ga Janairu, 1958 -
Italiya
1 ga Janairu, 1958 -
Jamus
1 ga Janairu, 1958 -
Luksamburg
1 ga Janairu, 1958 -
Birtaniya
1 ga Janairu, 1973 -  31 ga Janairu, 2020
Denmark
1 ga Janairu, 1973 -
Ireland
1 ga Janairu, 1973 -
Greek
1 ga Janairu, 1981 -
Ispaniya
1 ga Janairu, 1986 -
Portugal
1 ga Janairu, 1986 -
Austriya
1 ga Janairu, 1995 -
Finland
1 ga Janairu, 1995 -
Sweden
1 ga Janairu, 1995 -
Cyprus
1 Mayu 2004 -
Hungariya
1 Mayu 2004 -
Istoniya
1 Mayu 2004 -
Kazech
1 Mayu 2004 -
Laitfiya
1 Mayu 2004 -
Lithuania
1 Mayu 2004 -
Malta
1 Mayu 2004 -
Poland
1 Mayu 2004 -
Slofakiya
1 Mayu 2004 -
Sloveniya
1 Mayu 2004 -
Bulgairiya
1 ga Janairu, 2007 -
Romainiya
1 ga Janairu, 2007 -
Kroatiya
1 ga Yuli, 2013 -
da
Tarihi
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1993
Wanda ya samar
Wanda yake bi European Coal and Steel Community (en) Fassara, European Economic Community (en) Fassara da Western European Union (en) Fassara
Mabiyi Western European Union (en) Fassara, European Coal and Steel Community (en) Fassara, European Economic Community (en) Fassara, European Community (en) Fassara, European Atomic Energy Community (en) Fassara da Treaty of Brussels (en) Fassara
Awards received
european-union.europa.eu
Taswirar Tarayyar Turai.
Taswirar Ƙasashen dake Nahiyar Turai

Tarayyar Tuarai na gudanar da harɗaɗɗiyar tsarin gwamnatocin ƙasashe wajen tsai da shawara. Manyan Hukumomi bakwai masu tsai da waɗannan shawarwarin ana ce da ita Babban Ƙungiyar Tarayyar Turai, wanda ta ƙunshi; Majalisar Turai, Majalisar Tarayyar Turai, Majalisar Dokokin Turai, Hukumar Tarayyar Turai, Babban Kotun Tarayyar Turai, Babban Bankin Turai da kuma Fadar Oditocin Turai.

Taron Shugabannin kasashen Nahiyar Turai a Strasbourg

Tarayyar Turai ta samu asalinta daga kwalin Turai da alúmmar mulmula karfe (ESCS), da Hukumar Tattalin Arzikin Turai (EEC) wanda kasashe shida na cikin Tarayyar suka kafa a shekara ta 1951 da 1958. alúmmar da magadanta sun yi girma sabida damar shigar wasu ƙasashe da sun zama mambobi, ta kuma yi karfi wajen karuwar gyaran tsarin a wuraren da sun dace. Yarjejeniyar lokacin ta kafa Tarayyar Turai 1993 ta kuma gabatar da zaman dan Kasan Turai. Gyaran da aka yi na doka daga yau-yau na Tarayyar Turai, yarjejeniyar Lisbon ta kafu da karfi a shekara ta 2009.

Tarayyar Turai ta nada yawan jamaár duniya da kashi bakwai da digo uku na cikin ɗari (7.3%), Tarayyar ta sami kasafi da asa ta tanada (GDP) na tiriliyan 16.447 na dallar Amurka wanda ta tashi kashi 22.2 na cikin dari kusa kasafin da duniya ta tanada da kuma kashi sha shida da digo tara (16.9%) idan aka gwada da siyan iko dai-daito. Kasashe 26 cikin 28 suna da matuka fihirisar mutanen raya kasa bisa ga ayyukan raya Ƙasar Majalisar dinkin Duniya. A shekarar ta 2012, Tarayyar ta samu lamba ta zaman lafiyar Nóbel. Ta hanyar tsarin tsaro da na kasashe, Tarayyar ta kuma tsumbure a hakkin harkokin waje da na tsaro. Tarayyar ta rike manzanci na ainihi a duniya baki daya kuma tana wakiltar kanta a Majalisar Dinkin Duniya, Ƙungiyar Sanaá ta Duniya (WTO), G8 da G20. Domin gudumawarsu a duniya, Tarayyar tana da matukar iko na yau-yau.

Jerin kasashen Tarayyar Turai

gyara sashe
 
European Commission
 
Dusar Kankara na daga cikin yanayi a kasashen Nahiyar Turai
  NODES
COMMUNITY 6
innovation 1
INTERN 1
Note 1