Trondheim
Trondheim birni ne, da ke a yankin Trøndelag, a ƙasar Nowe. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 190 464. An gina birnin Trondheim a karni na goma bayan haifuwan Annabi Issa.
Trondheim | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Norway | ||||
County of Norway (en) | Trøndelag (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 212,660 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 3,699.08 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 57.49 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nidelva (en) da Trondheimsfjord (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 997 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 7004 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | trondheim.kommune.no |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Hasumiyar Rediyo da ke a Tyholt, Trondheim
-
Filin jirgin Sama na Trongheim
-
Wani bangare na daga cikin Jami'ar Trondheim
-
Baban ginin Hukumar NTNU
-
Ƙofar Olav Trygvasons 1935
-
Babban tashar Trondheim 1929
-
Tsofaffin gidajen ajiya a bankunan Nidelva, Trondheim
-
Trondheim Fort