Tsintsiya
Abunda ake yin shara dashi
Tsintsiya Wata nau'in kalar ciyawa ce da ake amfani da ita wajen share-share kama daga cikin gida ko wajajen da mutane kanyi mu'amala da su.[1]
Asalin tsintsiya
gyara sasheTsintsiya dai wata ana shuka ta ne, wata kuma takan fito ne batare da an shukata ba Allah ne ke fito da ita.
Ire-iren tsinshiya
gyara sashe1. Tsintsiyar kwa-kwa
2. Tsintsiyar laushi [2]
Amfani
gyara sasheAna amfani da ita wajen shara ko tsabtace wuri agida, ko kasuwa da sauransu.