Uganda
(Da yaren Ugandan Yuganda), a hukumance kuma a Turance a na kiranta: Republic of Uganda (Swahili: Jamhuri ta Ugandaa ne), kasa ce, da take a Gabashin Afirka. Kasar tayi iyaka da, kenya daga Arewa, da kuma sudan ta kudu daga yamma, sai kuma democradiyan Congo daga kudu maso yammah, Rwanda da kudu, uganda ta na dayawan jama`a sama da kimani 8.5million, babban birnin kasar, Kampala, uganda tasamu sunane,
Uganda | |||||
---|---|---|---|---|---|
Jamhuri ya Uganda (sw) Republic of Uganda (en) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Oh Uganda, Land of Beauty (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«For God and My Country» «kwa mungu na nchi yangu» «За Бог и страната ми» «Tros Dduw a Fy Ngwlad» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Kampala | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 47,123,531 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 195.5 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Harshen Swahili | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 241,038 km² | ||||
• Ruwa | 18.2 % | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Stanley (en) (5,109 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tafkin Albert (Africa) (621 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Commonwealth realm of Uganda (en) | ||||
Ƙirƙira | 1962 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Uganda (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Uganda (en) | ||||
• President of Uganda (en) | Yoweri Museveni (29 ga Janairu, 1986) | ||||
• Prime Minister of Uganda (en) | Robinah Nabbanja (en) (ga Yuni, 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 40,510,241,366 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Shilling na Uganda | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ug (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +256 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , *#06# da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | UG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | statehouse.go.ug |
A masarautan, Buganda
gyara sasheTana da yawan jama'a fiye da miliyan arba'in da biyu (42,). wanda miliyan tokos da digo biyar 8.5 ke zaune a babban birnin kasar kuma mafi girma a Kampala. Uganda tana da sunan masarautar Buganda.
Faaro
gyara sasheHotuna
gyara sashe-
Wurin bauta na Bahai
-
Dutsen Tororo
-
Wani tsohon Massallaci, Kampala
-
Portbell
-
Titi Mai cike da hada-hada a birnin Kampala
-
Hasumiya a majalisar dokokin Uganda
-
Kogi a kasar Uganda
-
Yara yan kasan Uganda na wasa
-
Damisa a kasar
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.