[1]Yangon (lafazi : /yangun/) birni ne, da ke a ƙasar Myanmar. Shine babban birnin kasar Myanmar. Yangon tana da yawan jama'a akalla 7,360,703, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Yangon a karni na sha ɗaya bayan shaifuwan annabi Issa.

Yangon
ရန်ကုန် (my)


Wuri
Map
 16°47′42″N 96°09′36″E / 16.795°N 96.16°E / 16.795; 96.16
Ƴantacciyar ƙasaMyanmar
Region of Myanmar (en) FassaraYangon Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 6,874,000 (2022)
• Yawan mutane 11,934.03 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 576 km²
Altitude (en) Fassara 15 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1028 ↔ 1043
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+06:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 01
Wasu abun

Yanar gizo ycdc.gov.mm

Manazarta

gyara sashe
  1. https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Yangon&action=edit
  NODES