Acca About this soundAcca  Wata abace wacce ake noman ta kalarsa fari ne yana nan kanana yafi gero kanana ana dafa shi kuma anayin faten acca yana da amfani sosai ajikin mutum, anason masu ciwon sugari su dunga amfani dashi, saboda lafiyar su.[1]

Gonan acca

Misali

gyarawa
  • Shekarannan Lado yana noma acca.
  • Maman fati tamana fatan acca ɗazun.

Manazarta

gyarawa
  NODES