Albasa-mai-lawashi

Albasa mai lawashi dayace Daga cikin kayan lambu ana amfani da ita wajen miya saboda ƙamshinta ko aikace aikacen girke-girke na Yau da kullum.[1]

Albasa Mai Lawashi a rataye

Misalai

gyarawa
  • Zan yanka albasa mai lawashi insaka a kwaɗon latas.
  • Nasiyo albasa mai lawashi akasuwa.

Manazarta

gyarawa
  NODES