Disamba
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaDisamba daya ne daga cikin jerin watannin shekara, kuma shine wata na goma sha biyu a jerin watannin kalanda ta Bature.
Misali
gyarawa- Dokin ya mutu a watan Disamba.
- Mudi yana nan zuwa bayan watan Disamba.
- Kiristoci na murnar bikin kristimati a Watan Disamba
FASSARA
- Turanci: December
- Larabci: ديسمبر