Bayani

gyarawa

Maris dayane daga cikin jerin sunayen watannin, kuma shine wata na uku a kalanda bature.

Misali

gyarawa
  • Dauda yace gaya mai idan watn Maris yayi.
  • Tarasulu sai watan Maris zata dawo.

Fassara

  • Turanci: March
  • Larabci: مريس
  NODES