Abarba

abarba Abarba.ogg  Wani nau'in kayan marmari ne da kuma mutane suke so kuma suke sha saboda tana Karawa mutum lafiyar zuciya kuma tana narkar da abincin da mutum ya ci yana da kyau mutum yarin ga shan ta

Fassara

gyarawa

Turanci: pineapple

Larabci: الأناناس

Faransanci : ananas

Misalai

gyarawa
  • An yanka abarba da wuƙa.
  • Ruwan abarba da ƙamshi.
  • Yaya bala yasayawa anti ladi abarba.

Manazarta

gyarawa

[1]

  1. Hausa Dictionary koyan Turanci ko Larabci cikin wata biyu, wallafawa: Muhammad sani Aliyu, ISBN:978-978-56285-9-3
  NODES