Duma kayan kidan hausawa ne wanda ake fafe babban duma a rufe bakinsa da fata sannan a rinqa shafe ta da man-shanu ko mangyada ana kada ta da gula. Yawanci makadan noma da makadan samari da ‘yan mata ko kidan gardawa da masu sayar da magungunan gargajiya.[1]

Misali

gyarawa
  • Ina gyara duma saboda zan kama kida

manazarta

gyarawa
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
  NODES
admin 1