kora
Hausa
gyarawabayani
gyarawakora wani irin ciwo ne wanda yake fitowa akai yakan hana gashi ya fito a duk inda ya fito, yanayi kamar ƙuraje gun yanayin fari ya kewaye gunda yafito.
Misali
gyarawa- Koran ya warke.
- Kan yaron da kora.
- Nasiyo maganin kora
Kora abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine kada wani mutun ko kuma wata dabba
Misali
gyarawa- Dan fulani Yana kora garken shanu
- Zaharaddini kora yaro waje
- An kora awaki daji