Kunu wani nau'i ne daga cikin nau'ikan ababen sha na Hausawa wanda ake yi da Hatsi kamar gero dawa aya da sauransu.