Yarinya mutum ce mai kananun shekaru, sukan kasance yara ko kuma budurwa. Idan yarinya ta mallaki hankalinta ana kiranta da Mace. Har wayau, ana amfani da kalmar yarinya a wasu wuraren, wanda suka hada da mace budurwa, sannan a wasu lokutan ana amfani da su wajen nuna ‘diya mace ko budurwar mutum.
Yara mata suna da rudani ba zaka taba sanin abunda suke so ba. Sukan ce a’a a lokacin da suke nufin eh, kuma su zaburar da maza kawai don nishadin hakan.
w:Louisa May Alcott, Little Women (1868); Laurie to Jo, in Ch. 35: Heartache.
Yawancin yara matan da suke da natsuwa suna da natsuwa ne saboda karancin damar zama akasin hakan.
w:Maya Angelou, I Know Why the Caged Bird Sings (1969), Ch. 35.
Dab da yin aure, mace tana son ta rika haduwa da soyayya daga lokaci zuwa lokaci. Wani abu ne na tunani a kai, kuma yana bata daukaka a cikin sa’anninta.